ha_tn/rev/04/06.md

544 B

tekun gilashi

AT: 1) Ana magana game da teku kamar ita gilashi ne. "teku da take nan sumul kamar gilashi" ko 2) gilashi kuma kamar teku ce. "gilashi da ta bazu kamar teku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

mai haske kamar ƙarau

AT: "mai haske kamar ƙarau" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

A tsakiyar kursiyin da kewayen kursiyin

"Kewaye da kursiyin nan da nan" ko "Kusa da kursiyin da kuma kewaye da shi"

rayayyun hallitu guda huɗu

"Mutune rayayyu guda hudu" ko "abubuwa rayayyu guda huɗu"