1.0 KiB
Muhimmin Bayani:
Yahaya ya fara bayanin wahayin sa akan kursiyin Allah.
Bayan waɗannan abubuwa
"Bayan da na gan wanɗannan abubuwa kenan" ([Wahayin Yahaya 2:1-3:22])
buɗaɗɗiyar kofa a sama
Wannan magana na nufin zarafin da Allah ya ba wa Yahaya ya ga cikin sama, ko da shike, ta wurin wahayi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
na magana da ni kamar ƙaho
Za a iya bayyana yadda muryar nan kamar ƙaho a fili. AT: "na magana da ni da ƙarfi kamar ƙarar ƙaho" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
ƙaho
AT: [Wahayin Yahaya 1:10]
ina cikin Ruhu
Yahaya yayi maganar bishewar Ruhun Allah kamar yana cikin Ruhu ne. AT: [1:10](Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
yasfa da yakutu
Duwatsu masu daraja. Mai yiwuwa yasfa na da haske irin na gilashi ko dutse mai kama da madubi, yukutu kuma jawur ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)
zumurudu
Dutse mai kalar kore kuma mai daraja (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)