303 B
303 B
Mahaɗin Zance:
Wannan ne ƙarshen sakon Ɗan Mutum ga mala'iku na ikilisiyoyi bakwain
zauna tare da ni bisa kursiyina
A zauna akan kursiyi na nufin ayi mulki ne. AT: "yi mulki tare da ni" ko "ya zauna a kursiyi na ya kuma yi mulki tare da ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)