954 B
ka himmatu ka tuba
"ka himmatu ka tuba"
ina tsaye a bakin kofa ina kwankwasawa
Yesu na magana game da yadda yake so mutane suyi dangantaka da shi kamar yana so su gayyace shi cikin gidajen su ne AT: "Ina nan kamar wanda ke tsaye a bakin kofa ina kwankwasawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Ina kwankwasawa
Idan mutane na son wani ya marabce su cikin gidajen su, zasu kwankwasa a bakin kofa. AT: "Ina son ku bar ni in shiga ciki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
ji murya ta
Kalman nan "murya ta" na nufin cewa Yesu ne ke magana. AT: "ji ni ina magana" ko "ji ƙira ta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
zan shigo gidansa
Wasu harsunan su fi son kalman aikaton nan "shigo" AT: "Zan shigo cikin gidan sa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-go)
in ci tare da shi
Wannan na nufin zaman su tare a matsayin abokane. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)