ha_tn/rev/03/14.md

1.3 KiB

Lawudikiya

AT: [Wahayin Yahaya 1:11](Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Kalmomin nan, Amin

A nan "Amin" suna ne domin Yesu Almasihu. Ya bamu tabbacin alkawuran Allah ta wurin cewa, amin.

mai mulki bisa halittar Allah

AT: 1) "wanda yake mulkin kowane abu da Allah ya halitta" ko 2) "ta wurin wanda Allah ya hallici komai."

ba ka sanyi ko zafi

Marubucin yayi magana game da Lawudikiyawan kamar su ruwa ne. Ma'anoni masu yiwuwa suna kamar haka 1) "sanyi" da "zafi" na nufin ƙurewan abubuwa dake jawo hankalin mutum ga ƙaunan Allah AT: "kana nan kaman ruwan da bai yi sanyi ko zafi ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kai tsaka-tsaka ne

"ka na da ɗumi kanɗan ." Marubucin yayi magana game da mutanen Lawudikiya kamar su ruwa ne da babu sanyi sosai ya rage ƙishi ga waɗanda suke shan ta, kuma babu ɗumi sosai ya dafa abu ko ya warkas da waɗanda suke yin wanka cikin ta. AT: 1) wannan na bayanin mutane da suke da ƙanƙanin tabbaci na ruhaniya ko 2) wannan na bayanin mutanen da Allah bashi da amfani a gare su. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

na kusan tofar da kai daga bakina.

Ana magana game da kin su kamar tofar da su ne daga baki. AT: Zan ƙi ka kamar yadda zan tofar da ruwan da ke tsaka-tsaka ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)