ha_tn/rev/03/12.md

420 B

Zan sa wanda ya yi nasara ya zama ginshiki a haikalin Allahna

A nan "Wanda yayi nasara" na nufin duk wanda yayi nasara ne. "ginshikin" na nuna muhinmin madauwamiyar guri ne na mulkin Allah. AT: [Revelation 2:7](Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-genericnoun]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

Bari wanda yake da kunne

AT: [Wahayin Yahaya 2:7](Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)