ha_tn/rev/03/09.md

1.3 KiB

majami'ar Shaiɗan

AT: [Wahayin Yahaya 2:9](Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

rusuna

Wannan alama ce ta miƙa kai, ba sujada ba. AT: "suka rusuna domin miƙa kai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

a ƙafafunka

A nan kalman "ƙafafu" na nuna wanda muntanen nan na rusunawa a gaban shi. AT: "a gaban ka" ko "maka"

za su zo ga sani cewa

"zasu koya" ko "zasu amince"

zan kiyaye ka daga sa'a ta gwaji

"zan kuma tsare abin da zai faru da kai daga sa'a ta gwaji" ko "zan tsare ka domin kada ka shiga sa'a ta gwaji"

sa'a ta gwaji

"lokacin gwaji." Mai yiwuwa wannan na nufin "lokacin da mutane na ƙoƙarin sa ka yi mini rashin biyayya."

zata sauka

Ana magana game da kasancewa nan gaba kamar zuwa ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ina zuwa da sauri

yana zuwa domin yayi sheri'a. AT: "Ina zuwa da sauri domin in yi sheri'a" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ka riƙe abin da kake da shi

Ana magana game da cigaba da gaskantawa sosai cikin Almasihu kamar riƙe abu kamkam ne. AT: "ka cigaba da gaskantawa sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

rawani

A nan "rawani" na nufin sakamako. AT: [Wahayin Yahaya 2:10](Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)