ha_tn/rev/03/07.md

731 B

Filadelfiya

AT: [Wahayin Yahaya 1:11](Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

mabuɗin Dauda

Yesu yayi magana game da ikon yanke shari'ar wanda zai iya shiga ƙasar sa kamar mabuɗin Sarki Dauda ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage)

yana buɗewa babu mai rufewa

"yana buɗe kofar shiga ƙasar kuma, ba mai iya rufewa"

yana kullewa babu mai buɗewa

"yana kulle kofar kuma, ba mai buɗewa"

na sa buɗadɗiyar kofa a gabanka

"Na riga na buɗe maka kofa"

ka yi biyayya da maganata

AT: "ka yi bisa ga koyaswa" ko "ka yi biyayya ga umurnina"

suna na

"suna" a nan kalmace da ake amfani wa mutumin da yake da suna. AT: "ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)