728 B
728 B
Wanda yayi nasara
AT: [Wahayin Yahaya 2:7](Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-genericnoun)
za a sanya mashi fararen tufafi
AT: "zai sanya fararen tufafi" ko "Zan ba shi fararen tufafi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Zan faɗi sunansa
Ba zai faɗi sunan mutumin kawai ba, amma zai sanar cewa mutumin nan, nashi ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
a gaban Ubana
"a gaban Ubana"
Ubana
Wannan lakaɓi mai muhinminci ne na Allah dake bayyana dangantaka tsakanin Allah da kuma Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)
Bari wanda yake da kunne ya saurara
AT: [Wahayin Yahaya 2:7](Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)