1.2 KiB
abubuwan da ka karba kuma kaji
Wannan na nufin maganan Allah ne, wanda suka gaskanta. AT: "Maganar Allah da ka ji da kuma gaskiyar da ka gaskanta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
idan baka farka ba
AT: "ka farka" [Wahayin Yahaya 3:2](Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
zan zo maka kamar ɓarawo
Yesu zai zo a lokacin da mutane basu tsamanci zuwan shi ba, kamar yadda barawo ke zuwa alokacin da ba a tsamance shi ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
sunayen mutane kaɗan
"sunaye" kalma ne da mutane na amfani domin kansu. AT: "mutane kaɗan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
basu ƙazantar da tufafinsu ba
Yesu yayi magana akan zunubi a rayuwar mutum kamar ƙazantatccen tufafi ne. AT: "basu ƙazantar da rayuwarsu kaman ƙazantatccen tufafi ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
za su yi tafiya tare da ni
Mutane sun cika magana game da rayuwa a masayin "tafiya" AT: "zai yi rayuwa tare da ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
sanye da fararen tufafi
Fararen tufafi na nuna rayuwa mai tsabta, mara datti. AT: "kuma za'a saka musu fararen tufafi, wanda zai nuna cewa suna da tsabta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)