ha_tn/rev/03/01.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani:

Wannan ne farkon wasiƙar Ɗan Mutum zuwa ga mala'ikan ikilisiyar dake Sardisu.

Sardisu

AT: [ Wahayi Yahaya 1:11](Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ruhohi bakwai

AT: [Wahayin Yahaya 1:4](Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage)

taurari bakwai

AT: [Wahayin Yahaya1 16](Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage)

raye ... mattacce

Biyayya da kuma girmama Allah na nufin zama a raye ne; rashin biyaya kuma, da rashin girmama shi na nufin mutuwa ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ka farka ka karfafa abin da ya rage amma ya kusan mutuwa

Ana magana kuma game da ayuka masu kyau da masubi da ke Sardisu suka yi kamar suna raye ne, amma, suna cikin haɗarin mutuwa. AT: "Ka tashi, ka kuma kammala aikin da ya rage, ko kuma abin da ka yi zai zama a banza" ko "Ka tashi. Idan baka gama abin da ka rigaya ka fara ba, aikin ka na baya zai zama mara amfani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ka tashi

Zama a shirye ga haɗari na nufin ka farka ne. AT: "Zama shiryaye" ko "Ka yi lura" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)