ha_tn/rev/02/24.md

857 B

kowanen ku wanda bai riƙe wannan koyarwar ba

Ana magana game da yarda da koyaswa kamar riƙe koyaswa ne. AT: "duk wanda bai yarda da koyaswar nan ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

bai riƙe wannan koyarwar ba

Kalman na "koyarwa" ana iya bayyana shi kamar aiki. AT: "baka riƙe abin da take koyaswa ba" ko "baka yarda da abin da take koyaswa ba"

abinda waɗansu suke ƙira zurfafan abubuwan Shaiɗan

AT: "waɗanda suka ƙira su zurfafan abubuwa sun gane cewa daga Shaiɗan ne" ko "waɗansu mutane na ƙiran su zurfafan abubuwa, amma Yesu na cewa waɗancan abubuwan daga Shaiɗan ne.

zurfafan abubuwan Shaiɗan

"abubuwa masu zurfi da Shaiɗan ke koyaswa"

zurfafan abubuwa

Ana magana game da abubuwan da ake yi a boye kamar suna da zurfi ne. AT: "ɓoyayyun abubuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)