ha_tn/rev/02/22.md

1.4 KiB

zan jefa ta a kan gadon jinya ... cikin babbar wahala

Kwanciyar ta akan gado zai zama sakamakon ciwo mai tsanani ne da Yesu ya saka mata. AT: [Revelation 2:22](Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

waɗanda suka yi zina da ita za su shiga babbar wahala

Yesu, yayi magana game da saka mutane su shiga wahala kamar wurgasu ne cikin wahala. AT: "Zan wurga waɗanda suke yin zina tare da ita su shiga wahala mai tsanani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

yi zina

"aikata zina"

sai dai in sun tuba daga ayukan ta

Wannan na nufin cewa suma sun yi mugayen halayen ta tare da ita. Ta wurin tuba daga ayukan ta, su ma sun tuba daga yin ayukan ta. AT: "idan basu tuba daga aikata mugunta da suna yi ba" ko "idan basu tuba da aikata ayuka tare da ita ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Zan buga 'ya'yanta da mutuwa

"Zan kashe 'ya'yanta"

'ya'yanta

Yesu yayi magana game da masu bin ta kamar 'ya'yan ta ne. AT: "masu bin ta" ko "Mutane da suke yin abin da ta koyas" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

tunani da zukata

"Zukata" kalma ce da ke nuna yadda ake ji ko sha'awa. AT: "abin da mutane na tunani da kuma so" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Zan ba kowanen ku

Wannan magana ne game da hukunci da kuma sakamako. AT "Zan hukunta ko saka wa kowanen ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)