557 B
557 B
Amma ga rashin jin daɗi na da kai
AT: "Amman ba yarda da wasu abubuwan da kake yi ba" ko "Amma ina fushi da kai domin wani abun da kake yi" [2:4]
wa matar nan Yezebel, wanda
Yesu yayi magana akan wata mata a ikilisiyar su kaman ita ce Sarauniya Yezebel, domin ta yi ayukan zunubi iri ɗaya da wadda Sarauniya Yezebel tayi tun kafin lokacin su. AT: "matar da tayi kamar yadda Yezebel ta yi, da kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Na bata lokaci domin ta tuba
"Na bata zarafi domin ta tuba" ko "Na yi zaman jira domin ta tuba"