ha_tn/rev/02/14.md

855 B

Amma ga rashin jin daɗi na kaɗan da kai

"Ban yarda maka ba domin kiman abubuwan da ka yi" ko "Ina fushi da kai domin kiman abubuwa da ka yi." AT: [Revelation 2:4]

da suke riƙe da koyarwar Bil'amu kamkam, wanda

AT: "waɗanda suka koyar da abin da Bil'aminu ya koyas; zai" ko "wanda zai yi abin da Bil'aminu ya koyas; zai." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Balak

Wannan sunan sarki ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

wanda ya koya wa Balak ya sa abin tuntuɓe gaban 'ya'yan Isra'ila

Ana magana game da abin da yake jan ra'ayin mutane zuwa yin zunubi kamar ɗutse ne akan hanya da yake saka mutane tuntuɓe. AT: "wanda ya nuna wa Balak yadda zai saka mutanen Isra'ila suyi Zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

suyi fasikanci

"zunubin fasikanci" ko "yin zunubin fasikanci"