1018 B
Burgamas
AT: Wannan sunan wani birni ne a yammacin Asiya da ayau ake ƙira Turkiya. [1:11](Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
takobi mai kaifi biyu
AT: Wannan na nufin takobi mai baki biyu wanda aka wasa duka gefensa domin ya ci ta kowace gefe [1:16]
Kursiyin Shaiɗan
AT: 1) Ikon Shaiɗan da kuma mugun ra'ayi akan mutane, ko 2) inda Shaiɗan yake mulki. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ka riƙe suna na da ƙarfi
"Suna" a nan kalma ce da ake amfani wa mutum. Anyi magana game da gaskantawa sosai kamar abu ne da ake riƙewa da ƙarfi. AT: "ka gaskanta da ni sosai" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])
baka yi musun bangaskiyar ka da ni ba
"Bangaskiya" za'a iya bayyana shi kamar aiki "gaskata." AT: "ka cigaba da gaya wa mutane cewa ka gaskata da ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
Antifas
Wannan sunan mutum ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)