ha_tn/rev/02/06.md

588 B

Nikolatawa

Mutane waɗanda suka bi koyaswar wani mutum wanda ake kira Nikolaus (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

wanda yake da kunnen ji

Anyi magana game da mai son ji kamar samun kunne ne. AT: "Bari wanda yake so ya ji, ya ji" ko "Idan kana so ka ji, ka ji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wadda yayi nasara

Wannan na nufin wanda yayi nasara ne. AT: "duk wadda ya ƙi mugunta" ko "waɗanda suka ƙi yarda da mugunta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-genericnoun)

firdausin Allah

"gonar Allah." Wannan alama na nufin sama ne.