940 B
940 B
Muhinmin Bayani:
Wannan ne farkon sakon Ɗan Mutum zuwa ga mala'ikan ikilisiyar Afisa.
mala'ikan
AT: 1) mala'iku na sama da yake tsare ikilisiyoyin nan bakwai ko 2) mutum mai ba da saƙo ga ikilisiyoyin nan bakwai. [1:20]
taurari
AT: Waɗannan taurarin alama ne. Suna a madadin mala'iku na ikilisiyoyi bakwen ne [1:16](Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage)
maɗorin fitilu
AT: Fitilun alama ne da ke nufin ikilisiyoyi bakwai.[1:12]. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage)
Na san ... da famar ka, da hakurinka da jimirinka
"Fama" da kuma "jimiri" irin magana ne da za'a iya bayyana su da aiki "aiki" da kuma "jimriya" AT: "Na san ... cewa kayi ta famar aiki sosai, kuma ka jimre da hakuri" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
amma ba haka ba
"amma ba manzanni ba ne"
ka tarar da su maƙaryata.
"ka iya gane wa cewa waɗancan mutane manzanni na ƙarya ne"