ha_tn/psa/150/006.md

388 B

Muhimmin Bayyani:

Wannan aya ya fi karshen wannan zabura. Bayyani ne na rufewa domin dukkan Littafi na 5 na Zaburan, wanda ra fara a Zabura 107 kuma ta na karshe da Zabura 150.

dukkan abin dake da numfashi

Zai yiwuwa ma'ana sune 1) dukkan mutane wanda suna da rai su yabe Allah ko 2) dukkan halitta da yake da rai ya yabe Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)