ha_tn/psa/150/003.md

511 B

Muhimmin Bayyani:

Wannan bantara yana mayar da hankali akan yin yabo ko yin sujada ga Allah da kayan kide-kide da rawa.

bandiri

Bandiri wata kaya na kidi da waƙa da ke da kai kamar kalangu wanda za'a iya buga da gutanye karfe kewaye da gefe wanda ke kara sa'ad da kayan kide kide ake girgiza su (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

kuge

siriri abu biyu, mulmulalle faranti karfe wanda ana buga su tare don ta yi amo mai karfi (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)