ha_tn/psa/150/001.md

644 B

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Muhimmin Bayyani:

Wannan yana mayar da hankali akan yabo ko sujada shi ne mafi fiye yunkurin cikin haikalin.

Ku yabi Allah cikin wurinsa mai tsarki

Haikalin Allah na sau da yawa ta'allaƙa kamar tsarkin wurinsa. Wannan shine mafin sananne wuri a tafi don sujada ga Allah.

manyan ayyukansa

"girman abubuwa da yana yi." "Manyan ayyukan" Allah za'a iya yiwu na nufi 1) hallita kamar hadiri da girgizar ƙasa ko 2) mu'ujjiza kamar warkasuwa da babban nasara cikni yaƙi.