ha_tn/psa/148/013.md

1013 B

sunan Yahweh, gama sunansa kaɗai

A nan kalma "suna" na gabatad da Yahweh da kansa. AT: "Yahweh, gama shi kaɗai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ɗaukakarsa kuma ta mamaye duniya da sammai

Marubucin yana magana game girmaYahweh kamar yadda ɗaukakarsa kasancewa da tsawo bisa duniya da sama. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ya ɗaga ƙahon mutanensa

Marubucin yana magana game da karfi sai ka ce ita ƙaho ne na dabba. Dagawa sama wani ƙahon dabba wani kwatanci aiki ne da ke gabatad da nasarar soja. AT: "Ya sa mutanensa karfi" ko "Ya ba wa mutanensa nasara" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-symaction]])

domin yabo daga dukkan amintattunsa

"domin dukkan amintattunsa wadanda sun yabe shi"

Mutanen dake kurkusa da shi

Marubucin yana magana game da Yahweh yana kauna mutanensa sai ka ce mutanensa suke kurkusa da shi. AT: "mutane da yana kauna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)