ha_tn/psa/148/011.md

469 B

Mahadin Zance:

Marubucin ya umurce dukkan mutane su yabe Yahweh.

dukkan al'ummai

Kalma "al'ummai" na gabatad da mutane wanda ke zaune cikin waɗancan al'ummai. AT: "mutane na kowane al'umma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

samari da 'yan mata, dattawa da yara,

Marubucin ya yi amfani cikin kashi biyu, daya na labarta da jinsi kuma dayan na labarta da shekaru, don gabatad da kowane mutum. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)