ha_tn/psa/148/009.md

365 B

Mahadin Zance:

Marubucin yana cin gaba da magana da abubuwa da ba mutum ba ne sai ka ce su mutane ne da dokokinsu don yabon Yahweh. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

namun jeji da na gida

Kalmomin "jeji" da "gida" sun sha bam-bam. Tare sun lissafa dukkan dabbobi. AT: "dukkan dabbobi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)