ha_tn/psa/148/007.md

646 B

dukkan zurfafan teku

Wannan jimla na gabatad da kowane hallita da ke zaune cikin zurfafan tekuna. AT: "dukkan hallitu cikin zurfafan teku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

wuta da ƙanƙara, dusar ƙanƙara da giza-gizai, iskar hadari

Marubuci yana magana da waɗannan abin aukuwa bisa ga ikon Allah sai ka ce su mutane ne da kuma dokokinsu su yabe Yahweh. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

iskar hadari masu biyayya da maganarsa

Jimla "maganarsa" na gabatad da abin da Yahweh ya umurta. AT: "iskar hadari da ke yin abin da Yahweh ya umurta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)