ha_tn/psa/148/005.md

518 B

Bari su yabi sunan Yahweh

A nan kalma "suna" na gabatad da Yahweh da kansa. AT: "Bari su yabe Yahweh" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

sai aka hallicesu

Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom mai ƙuzari. AT: "ya hallicesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ya zartar da doka da bazata taɓa canzawa ba

Zai yiwuwa ma'ana sune 1) "ya ba da doka wanda dauwamamme ne" ko 2) "ya ba da doka wanda ba zasu yi rashin biyayya ba."

zartar

"ya ba," kamar wani sarki bayarwa"