ha_tn/psa/148/003.md

991 B

Ku yabe shi, rana da wata

Marubuci yana magana da rana da wata sai ka ce su mutane ne kuma na umurtansu su yabe Yahweh. AT: "Ku yabe Yahweh, rana da wata, kamar yadda mutane ke yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

ku yabe shi, dukkanku taurari masu ƙyalli

Marubuci yana magana da taurari masu ƙyalli sai ka ce su mutane ne kuma suna umurtansu su yabe Yahweh. AT: "ku yabe Yahweh, dukkanku taurari masu ƙyalli, kamar yadda mutane ke yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Ku yabe shi, ku sammai mafi tsayi

Jimla "ku sammai mafi tsayi" wani salom zance da ke nufin da sama da kansa. Marubuci yana magana da sama sai ka ce ita mutum ne da dokokinta su yabe Yahweh. AT: "Ku yabe Yahweh, ku sammai mafi tsayi, kamar yadda mutane ke yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

ruwayen dake sama da sarari

Marubuci yana magana game da wuri bisa da sararin sama inda ake adana ruwa kuma daga wace ruwan sama ke zo.