ha_tn/psa/148/001.md

478 B

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Ku yabi Yahweh, ku dake cikin sammai ... ku dake can tuddan sama

"Ku yabi Yahweh, ku dake cikin sammai ... ku dake can sararin sama." Waɗannan layi biyu suna nan faralel, da jimla "tuddan sama" na ma'ana abu daya ne kamar "sammai" a cikin layi na baya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)