ha_tn/psa/147/017.md

926 B

Ya kan aiko da ƙanƙara kamar 'yan gutsittsire

Yahweh yana baza ƙanƙara da sauki kamar yadda mutum zai baza yan gutsittsire gurasa. AT: "Yana wasad da ƙanƙara da sauki, sai ka ce ita yan gutsittsire ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

ƙanƙara

yan kanana gutsittsire ƙanƙara wanda ke faɗi daga sararin sama kamar rana

wa zai iya jure sanyin da ya ke aikowa

arubuci yana amfani da wannan tambaya don ya jadada cewa yana da wuya a jure wa yannayi sanyiida Yahweh ya yi sanadin. AT: "babu wanda da zai iya zama cikin sanyi da ya aika." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ya aika dokokinsa ya narkar dasu

Marubuci yana magana game da dokokin Yahweh sai ka ce ita masinja ne. Kalma "dokokin" za'a iya fassara ta da wani fi'ili. AT: "Yana ba da umurni ƙanƙara ta narke" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])