ha_tn/psa/147/015.md

554 B

dokokinsa yakan sheƙa da gudu

Marubuci ya bayyana dokokin Allah sai ka ce tana wani masinja ne ada ke hanzarta yin ƙaura domin itsar da sakon Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Yakan yin ƙanƙara kamar ulu, ya baza dusarta kamar toka

Waɗannan na jadada yadda da sauki ta ke domin shi ya yi waɗannan abubuwa. Yana rufe ƙasa da ƙanƙara da sauki kamar yadda mutum ya rufe wani abu tare da bargo ulu. And, ya kau da sanyi da sauki kamar yadda iska tana baza toka. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)