ha_tn/psa/147/012.md

1.1 KiB

Yerusalem ... Sihiyona

Marubuci yana magana da Yerusalem, wanda yana ko da yaushe kira Sihiyona, sai ka ce ita wani mutum. Sunaye birni sune kalma (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin mutane wanda ke zama cikin ta. AT: "mutanen Yerusalem ... mutane Sihiyona" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

Gama yana ƙarfafa ƙarafun ƙofofinki

Jimla "ƙarafun ƙofofinki" na gabatad da birni kamar wani dukka. Yahweh zai sa Yerusalem a daure daga mamayewa abokan gaba. AT: "domin yana kare Yerusalem" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

yana albarkatar ... a cikinku

Marubuci yana magana game da wanda suna zaune a Yerusalem sai ka ce su 'ya'yan Yerusalem ne. AT: "yana albarkace waɗanda suna zaune cikin Yerusalem" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Yana kawo wadata

"Yana kawo salama." Zai yiwuwa ma'ana sune 1) Yahweh yana sandin mutane wanda ke zama cikin Yerusalem don ya wadata ta kaya da kuma na kudi ko 2) kalma da an fassara kamar "wadata" na nufi "salama" kuma Yahweh yana rike Yerusalem tsira daga harin abokan gaba.