ha_tn/psa/147/010.md

499 B

Ba ya jin daɗin ƙarfin doki

"Karfin dawakai ba ya ba shi jin daɗin"

ƙarfin kafafun mutum

Zai yiwuwa ma'ana sune 1) "karfin kafafun" wani kalma ne (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) da ke gabatad da yadda da sauri mutum na iya gudu. AT: "mutane wanda na iya gudu da sauri" ko 2) "karfin kafafun" na gabatad da karfin na dukkan mutum. AT: "yadda karfin mutum yake" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])