ha_tn/psa/147/008.md

311 B

da kuma 'ya'yan hankaki lokacinda suka yi kuka

Jimla na fi'ili za'a iya kawota daga layi na baya. AT: "kuma yana ba da abinci ga 'ya'yan hankaki lokacin da suka yi kuka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

lokacinda suka yi kuka

lokacin da suka yi kuka chirp" ko "lokacin da suka yi kira"