ha_tn/psa/147/006.md

531 B

Yahweh yana tãda waɗanda aka wulaƙantasu

Marubuci yana magana game Yahweh yana girmama waɗanda suna wulaƙanta sai ka ce Yahweh yana tãda su sama daga ƙasa. AT: "Yahweh ya girmama waɗanda ke danne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

yakan jawo miyagu ƙasa

Marubuci yana magana game da Yahweh yana wulãkantãwa mugaye sai ka ce Yahweh yana tilasta su kwanta akan ƙasa. AT: "yana wulãkantã mugaye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

da garaya

"yayin da a ke yin wasa da garaya"