ha_tn/psa/147/002.md

365 B

Yana warkar da masu karyayyar zuciya ya ɗaure raunukansu

Marubuci yana magana game bakincikin da kashe jikin mutane sai ka ce suna da raunuka, kuma Yahweh yana karfafa su sai ka ce yana warkad da waɗancan raunuka. AT: "Yana karfafa waɗanda suna bakincikin kuma ya taimake su warke daga raunukansu da ake ji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)