ha_tn/psa/147/001.md

374 B

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

yana da daɗi

Maƙasudin watakila a kawota daga jimlan baya. AT: yana da daɗi a raira yabo" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

ya dace a yi yabo

"yabo ya kamata" ko "yabo mai dacewa"