1.0 KiB
Yana zartar da hukunci
"Yana yanke shawarar al'amura cikin gaskiya" (UDB)
domin dukkan waɗanda ake zalumta
Wannan siffa maras muhimmanci za'a iya bayyana ta kamar manufofi. AT: "domin dukkan mutane da ake zalumta" ko "domin dukkan waɗanda wasu mutane suke zalunta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)
ga mayunwata
Wannan siffa maras muhimmanci za'a iya bayyana ta kamar manufofi. AT: "ga mutane da ke fama da yunwa" ko "ga waɗanda suke fama da yunwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)
yana ba makafi ganin gari
Yana sa mutum makaho ya gani an yi magana akan sai ka ce Yahweh yana ɓude Idannun mutum. AT: "ya sa makafi su gani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Yahweh yana tãda waɗanda an tanƙwaresu
Yahweh yana taimakon wani mutum an yi magana akan sai ka ce yana taimakon wani mutum ya tashi tsaye. AT: "Yahweh na taimakon waɗanda suna kusad fid da zuciya" ko "Yahweh ya taimakon waɗanda sun raunana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)