ha_tn/psa/146/003.md

788 B

ga sarakuna

A nan "sarakuna" na gabatad da dukkan shugabanin 'yan Adam. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ga ɗan adam, waɗanda babu ceto gare su

Suna mai zuzzurfar ma'ana "ceto" za'a iya bayyana ta kamar "tsirad da." AT: "ga kowane mutum saboda ba su iya tsirad da kai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

ga ɗan adam

"ga yan Adam" ko "ga mutane"

Sa'ad da ran mutum ya dena numfashi

Wannan shine hanyar da'a don ta'allaka da wani na mutuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

ya koma turɓaya

Wannan na nufi cewa daidai kamar yadda Allah ya yi mutum na farko, Adamu, daga turɓaya ƙasa, haka nan jiki mutum zai rube kuma ya zama ƙasa kuma sa'ad da ya mutu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)