ha_tn/psa/146/001.md

580 B

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a gama gari ne a wallafa waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Yabi Yahweh, ya raina

A nan "rai" na gabatad da mutum na cikin marubuci. Marubuci na ba da umurni na cikin sa ya yabe Yahweh. Wannan za'a iya fassara ta kamar yadda ke wani bayyani. AT: "Zan yabe Yahweh tare dukkan raina" ko "Na ba da yabo ga Yahwe tare da dukkan rayuwata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

a dukkan rayuwata

"har sai na mutu" ko "yayin da ina raye"