ha_tn/psa/145/017.md

675 B

Yahweh mai adalci ne a dukkan tafarkunsa

"Mutane na iya gani daga duk abin da Yahweh yana yi cewa yana da adalci"

mai alheri ne a dukkan abin da ya ke yi

"kuma shi mai alheri ne cikin dukkan abin da ya ke yi" ko "mutane na iya gani daga duk abin da Yahweh ya ke yi cewa shi mai alheri ne"

na kusa da dukkan waɗanda suke kira gareshi

"ya yi da sauri don ya taimake waɗanda ke yi addu'a" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ga dukkan waɗanda suke kiransa da amincewa

"ga dukkan waɗanda ke faɗa gaskiya kawai sa'ad da suke addu'a" ko "ga dukkan wanda ya ke dogara sa'ad da suke addu'a" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)