ha_tn/psa/145/014.md

629 B

tallafa wa dukkan waɗanda suke faɗuwa ... tãda dukkan waɗanda ke a wulaƙance

Marubucin zabura yana magana game da Yahweh yana karfafawa mutane sai ka ce yana taimakon mutane wanda suna da rauni a jiki. Kana yiwuwa bukata don fassara dukka layi ta yin amfani da layi daya kawai. AT: karfafa waɗanda sun kusan fid da zuciya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Idanun kowa na jiranka

"kowa da kowa na jira" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

buɗe hannuwanka

"Ka yi kariminci tanadin"

biya buƙatun kowanne abu mai rai

"ka ba kowa da kowa fiye da bukatansu kuma iyakar son su"