ha_tn/psa/145/001.md

857 B

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Zabura ta yabo. Ta Dauda

"Wannan shine zabura ta yabo wanda Dauda ya rubuta."

ɗaukaka ka

"gaya wa mutane yadda da ban mamaki ka ke"

albarkaci sunanka

Kalma "suna" wani kalman (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin Yahweh da kansa. Duba yadda "bari darajan sunansa ya zama da albarka" an fassara ta a 72:18. AT: "albarkace ka" ko "yin abin da zai sa ka farinciki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

albarkaci sunanka

Kalma "suna" wani kalman (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin Yahweh da kansa. AT: "yabe ka" ko "gaya wa mutane yadda girman ka yake" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)