ha_tn/psa/144/014.md

253 B

Ba wanda zai hudo ta katangunmu

"Ba wanda zai iya memaye birninmu"

ba ko a ji koke-koke

"ba wanda ke yi kuka cikin zafi" ko "ba wanda ke yi roko domin abinci" ko "ba wanda ke kira domin ãdalci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)