ha_tn/psa/144/003.md

644 B

Yahweh, wane ne mutum har da kake kula shi ko ɗan mutum da kake tunani a kansa?

Waɗannan tambayoyi za'a iya fassara su kamar yadda a bayyane. AT: "utum karami ne a kwatanta cikin dukkan abu kuma da ka yi wanda ina ji mamaki cewa kake kula da mutum kuma cewa kake tunani game da ɗan mutum" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

mutum ... ɗan mutum

kalmomi biyu domin 'yan'yan Adam. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

kamar huci ya ke ... kamar inuwa mai wucewa ne.

Marubuci yana kwatanta mutane da waɗannan abu don jadada yadda gajere rayuwansu yake. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)