ha_tn/psa/144/001.md

1.2 KiB

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

wanda ya ke horar da hannuwana domin yaƙi da yatsuna domin faɗa

Kalmomi "hannuwa" da "yatsuna" su ne wani kalma da yana musanya domin "ni." Idan "yaƙi" da "faɗa" suna da kalma daya cikin harshenka, kana iya fassara wannan kamar daya layi. AT: "wanda yake horad da ni domin yaƙi kuma yake horad da ni domin faɗa" ko "wanda yake horad da ni domin yaƙi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] da rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

mafakata ... nake fakewa

Marubucin zabura yana amfani da musilai masu yawa don jadada cewa Yahweh zai kare shi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

hasumiyata

Dauda yana magana game da Yahweh sai ka ce shine mafaka da ke kare shi daga hari. Yahweh shine wanda yana kare Dauda daga hari. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

garkuwata

Dauda yana magana game da Yahweh sai ka ce shi wani garkuwa ne da ke kare wani soja. Yahweh shi ne wanda ya ke kare Dauda daga hari. Duba yadda wannan an fassara ta cikin 18:2. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)