ha_tn/psa/143/011.md

391 B

maƙiyan rayuwata

"maƙiyan waɗanda na son su dauki raina"

Cikin alƙawarin amincinka ka datse maƙiyana

"Ka nuna alƙawarinka na aminci ta wuri datse maƙiyana"

maƙiyan rayuwata

"maƙiyan rai na" ko, dauka "rayuwata" kamar yadda wani kalman (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin "ni," "maƙiyana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)