ha_tn/psa/143/009.md

627 B

ina gudu gare ka domin in ɓoye

Mai yiwuwa ma'ana sune 1) "ina gudu gare ka domin in iya ɓoye" da 2) "ina gudu gare ka domin zaka ɓoye kuma ka kare ni."

in aikata nufinka

"in yi abin ka ke son in yi"

bishe ni cikin ƙasar da ake adalci

Mai yiwuwa ma'ana sune 1) "taimake ni in zama na kwarai" ko 2) "bari rayuwa na ta zama babu damuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ƙasar da ake adalci

Mai yiwuwa ma'ana sune 1) wannan shi wani musili domin zama mai adalci ko 2) "wani ƙasa da ya ke na daidai," wani musili domin rayuwa da babu damuwa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)