ha_tn/psa/143/005.md

881 B

nasararka

Suna mai zuzzufar ma'ana "nasarar" za'a iya fassara ta yin amfani da fi'ili "gama yin." AT: "duk abin da ka gama yin" ko "dukkan abubuwa masu girma da ka yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Na tada hannuwana zuwa gare ka cikin addu'a

"yi addu'a gare ka da hannuwana tada a sama a gefena"

raina yana da ƙishinka cikin ƙeƙasasshiyar ƙasa

Marubucin zabura yana magana game da so ya zama tare da Allah sai ka ce yana cikin ƙeƙasasshiyar ƙasa kuma har ila yau yana kusan ya mutu da ƙishi. AT: "Ina son in zauna tare da kai yadda wani mutum cikin ƙeƙasasshiyar ƙasa wanda yana jin kishinrwa sosai."

raina yana da ƙishinka

Marubucin zabura yana marmarin sani Yahweh. Tsananin marmarinsa don ya san Yahweh yana kamar wani wanda ya na jin kishinrwa sosai. AT: "Ina marmarinka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)