ha_tn/psa/143/001.md

1018 B

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici aa gama gari ne a wallafa waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Ka ji addu'ata

Kalmomin "addu'arta" su wani kalma ne (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin mutum wanda yake yin addu'a. Duba yadda waɗannan kalmomin an fassara su cikin 39:12. AT: "Ka kasa kunne gare ni sa'alin da ina yin addu'a gare ka" ko "Ka zama a shirye don yin abin da na roke ka ka yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Kada ka gabatar da bawanka a gaban shari'a

"In ka yarda kada ka sharanta" ko "Ina rokonka kada ka sharanta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

bawanka

Marubucin zabura yana magana game da kansa sai ka ce yana yin magana game da wani mutum. AT: "ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

a gabanka babu mai adalci ko ɗaya

"ba ka da tunani wani na da adalci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)