ha_tn/psa/141/008.md

989 B

idanuna suna kanka

Idanun sune wani kalma da yana musanya domin dukkan mutum. AT: "Ina neman in gani abin da zaka yi" ko "Na sa ran zaka taimake ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

a cikinka zan fake

"Ina rokonka don ka kare ni" dubi yadda "zan fake" an fassara ta cikin 118:8. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

raina

Rai wani kalma ne (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin cikakke mutum. AT: "ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

tarkunan da suka ɗana mani

Marubucin zabura ya yi magana game da yaudara wani mutumin nagari don haka mutumin zai yi zunubi domin mugayen mutane su iya cin nasara da shi sai ka ce tana sa tarko ne domin dabba. Kalma "tarkuna" kalma ne (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin kansu. AT: "Mutane wanda suna neman hanyoyi don cuta na" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])